Jump to content

Godwin Obaseki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Godwin Obaseki
Gwamnan jahar Edo

12 Nuwamba, 2016 -
Adams Aliyu Oshiomhole
Rayuwa
Cikakken suna Godwin Nogheghase Obaseki
Haihuwa Kazaure, 1 ga Yuli, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Mutanen Edo
Harshen uwa Harshen Edo
Karatu
Makaranta Pace University (en) Fassara
Columbia University (en) Fassara
Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Harshen Edo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Godwin Obaseki

Godwin Nogheghase Obaseki (an haife shi a 1st ga watan Yulin Shekarar 1959, a Benin City, Nijeriya) dan'siyasa ne, kuma shine Gwamnan Jihar Edon Nigeria, maici ayanzu, yakama aiki tun a 12, ga watan November, 2016.[1][2] yakasance shine Shugaban Economic and Strategy Team ta Jihar Edo, wanda tsohon gwamna Adams Oshiomole a kaddamar dash a watan Maris shekara ta 2009.[3]

Obaseki yayi karatu na gaba da digiri wato post graduate degrees a fannoni biyu wato Finance da International Business,[4] kuma shi Fellow ne na Chartered Institute of Stock Brokers, Nijeriya.[5]

Godwin Obaseki a taro

Obaseki yarike Shugabancin manyan kamfanoni na firabet, kamar su Afrinvest.[6][7][8]

  1. "INEC Declares Godwin Obaseki Winner Of Edo Governorship Election • Channels Television". 29 September 2016. Retrieved 29 September 2016 – via www.channelstv.com.
  2. by Tony (2016-11-12). "Obaseki promises well-being of Edo people - Vanguard News". Vanguardngr.com. Retrieved 2017-07-01.
  3. Enogholase, Gabriel (19 March 2009). "Nigeria: Oshiomhole Inaugurates Economic Team". Retrieved 29 September 2016 – via AllAfrica.
  4. "Godwin Obaseki: Executive Profile & Biography - Businessweek". bloomberg.com. Retrieved 9 September 2016.
  5. "Dorman Long Engineering". Archived from the original on 2020-11-04. Retrieved 2019-01-08.
  6. "Hayford Alile Foundation". Archived from the original on 2017-01-16. Retrieved 2019-01-08.
  7. "Board of Directors". Archived from the original on 2020-10-20. Retrieved 2019-01-08.
  8. "Godwin Obaseki: Executive Profile & Biography - Businessweek".